Taofeek Abimbola Ajilesoro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Taofeek Abimbola Ajilesoro
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

Rayuwa
Haihuwa Ile Ife, 15 Mayu 1978 (45 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Malami
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
bimboajilesoro.com

Taofeek Abimbola AjilesoroAbout this soundSaurara.

Ya kasance dan Majalisar Wakilan Najeriya Na 9 (daga 11 ga watan Yuni 2019).[1][2]

Sana'ar siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai ta 9 a Najeriya a 2019 don wakiltar mazabar Ife ta tarayya da ta hada da Ife ta tsakiya, Ife North, Ife South da Ife East.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nassnig.org. Archived from the original on 2020-12-01. Retrieved 2020-04-24.
  2. "Ajilesoro: Redefining Representation in Ife Federal Constituency". Tribune Online (in Turanci). 2021-06-11. Retrieved 2022-02-22.
  3. "Taofeek Ajilesoro Archives". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Archived from the original on 2022-12-10. Retrieved 2020-04-24.
  4. Thirdeyeonline.com.ng. "DUBAI TRIP: BENEFICIARIES WERE SELECTED ACROSS IFE NATION .. AJILESORO" (in Turanci). Retrieved 2020-04-24.[permanent dead link]