Jump to content

Tattaunawa:Abd Allah ibn Hudhafa

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

sanarwa[gyara masomin]

@BnHamid...nayi duplicate article bisa kuskure, I only got to know akwaishi da wani suna daban danazo zanyi linking...come and fix it..delete or mergeSaifullahi AS (talk) 03:57, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Idan za kayi redirecting ka saka;
#REDIRECT [[Abdullah ɗan Hudhafah as-Sahmi]]
Sai ka saka Original name din da kk so ya Tafi/haɗe a cikin double square brackets Kamar yadda ya ke a misalin can na sama. Sannan ka fara preview ka ga idan yayi blue sai ka wallafa, idan red link ya nuna, to akwai spelling mistake ga title ɗin da kk so kayi merging.
a BnHamid (talk) 05:44, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]
@Saifullahi AS Bugu da kari maƙalar da kk so kayi merging ka tabbatar tafi rauni ko bata kai ingancin wadda kk so ka haɗe da itan.
Kuma idan ka shiga zakayi Merging kafin ka saka #REDIRECT [[ ]] duk wani rubutu na maƙalar ka koge shi. Idan ma kana fargabar ai akwai information masu amfani, koma inda zaka hade maƙalar babu bayanan acan sannan kuma acan tafi ta bayanai masu inganci, amman kuma gashi bata da wancen bayanan daga maƙalar da kk so koyi merging, to sai kayi copy na section ɗin ko rubutun mai amfani ka je ka saka ga wadda ba ita zakiyi Merging ba, gudun rasa bayanan masu amfani bayan an gama redirecting. BnHamid (talk) 05:57, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]
ohk got it..thanks Saifullahi AS (talk) 12:43, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]