Jump to content

Tattaunawa:Damagaran

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tambaya[gyara masomin]

user:Legendry3920 naga ka kirkiri mukala akan "Damagaran" Amma bayanan mukalar sunfi karfi a "Daular damagaran"...miyasa? Saifullahi AS (talk) 13:41, 14 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]