Jump to content

Tattaunawa:Palestinian Authority

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Tattaunawa:Palestin autonomija)
Latest comment: shekaru 2 da suka gabata by Saifullahi AS in topic Inganta ma'anar taken mukala

Inganta ma'anar taken mukala

[gyara masomin]

A iya sanina da kuma binciken da nayi...taken wannan mukalar Palestin autonomija beyi wata ma'ana ba. na duba a online gaba daya babu wani abu da yayi kama da hakan, koma akwaii baiyi maana a hausa ba. sannan idan kuka lura, bayanan dake cikin mukalar bayanaine na mukala maii taken Zirin Gaza, inaga kamata yayi a goge wannan mukalar ko kuma a hadesu da waccan.Saifullahi AS (talk) 09:46, 22 Oktoba 2023 (UTC)Reply