Tattaunawa:Tarin fuka
Sabon sasheAppearance
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Saifullahi AS in topic Canza sunan Mukala
Canza sunan Mukala
[gyara masomin]@DonCamillo...barka da aiki.. Inaga yakamata a chanza ma wannan mukalar suna zuwa 'Tarin Fuka' wanda shine asalin ingataccen sunan ciwon tuberclosis a hausance. Saifullahi AS (talk) 11:13, 10 Nuwamba, 2024 (UTC)