Jump to content

Tattaunawa:Tarin fuka

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Tattaunawa:Tibi)

Canza sunan Mukala

[gyara masomin]

@DonCamillo...barka da aiki.. Inaga yakamata a chanza ma wannan mukalar suna zuwa 'Tarin Fuka' wanda shine asalin ingataccen sunan ciwon tuberclosis a hausance. Saifullahi AS (talk) 11:13, 10 Nuwamba, 2024 (UTC)[Mai da]