Tattaunawar Wikipedia:Inganta Mukalai na Hausa Wikipedia

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sannu da ƙoƙari Bash, gaskiya wannan gasar zata taimaka wajen gyara waɗannan maƙalolin. Shawara ta itace kayi amfani da Dashboard ka saka ƴan gasar duk wanda yayi signing. Dashboard yafi Hashtag tracking na editors activities. Gwanki(Yi Min Magana) 16:51, 7 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Ok toh, inshaa Allahu.. Nagode da shawara kuma za'ayi amfani da ita Uncle Bash007 (talk) 11:42, 8 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]