Wikipedia:Inganta Mukalai na Hausa Wikipedia
Improving Quality of Hausa Wikipedia Articles Wannan wani gangami ne na bin sahun mukalai masu bukatan gyara, karin bayanai da kuma manazarta wato citations.
Kyaututtuka[gyara masomin]
- 1st Prize: Wayar hannu
- 2nd Prize: Agogo na zamani (smart watch)
- 3rd Prize: Power Bank
Nasabobi[gyara masomin]
- Gyaran fassara = Maki 1
- Sanya Mukala (reference) = Maki 2
Muƙalai da ke buƙatan bin shahun Fassara[gyara masomin]
A wannan sashi, akwai jerin mukalai da aka fassara su da "content translation tool" wanda ba'a rasa gyare-gyaren a ire-iren wannan mukalai dalilin cewa na'uarar computer ke yin fassarar dangane da kalmomin da ta sani wanda kan iya zama kuskure a wasu lokutan. Dalilin haka yasa muka kirkiro wannan gasa don gyara ingancin wadannan mukalai. Bi wannan mahada don riskar wadannan mukalai; https://ha.wikipedia.org/wiki/Category:Pages_with_unreviewed_translations
#TAG[gyara masomin]
- #IQH
Ƴan gasa[gyara masomin]
Misali;