Tattaunawar user:Mahuta
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Yusuf Sa'adu! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-mustapha t@lk 17:23, 3 ga Yuli, 2020 (UTC)
Nagode Haji Anas yanzun abinda nake so a ƙaramin ilimi akai Shine yadda ake samo Manazarta
Yadda ake sanya databox
[gyara masomin]Assalamu alaikum ɗan'uwa Mal Yusuf mai tarin albarka ina fatan kana lafiya ya ƙoƙari. Gaskiya ina jin daɗin yadda kake ƙoƙarin ƙirƙirar maƙaloli sosai kuma haka akeso. Sai dai inaso in tunatar dakai yadda ake sanya databox bayan ka ƙirƙirar sabon shafi maimakon kofo infobox wanda zai baka wahal. Don sanya databox bayan ka gama fassara maƙala sai kayi amfani da wannan template ɗin {{}} sai ka sanya databox a tsakanin su, zaka yishi a chan saman maƙalar. Shikenan zai kawo bayanai akan wannan maƙalar. Allah yayi mana jagora ina maka fatan alkhairi ɗan'uwa S Ahmad Fulani 09:47, 3 ga Faburairu, 2022 (UTC)
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community
[gyara masomin]Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 17:23, 3 ga Yuli, 2020 (UTC)
We sent you an e-mail
[gyara masomin]Hello Mahuta,
Really sorry for the inconvenience. This is a gentle note to request that you check your email. We sent you a message titled "The Community Insights survey is coming!". If you have questions, email surveys@wikimedia.org.
You can see my explanation here.
MediaWiki message delivery (talk) 18:50, 25 Satumba 2020 (UTC)
Inganta Mukaloli a Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum, Suna na Anasskoko daya cikin Admin masu kula da al'amuran Hausa Wikipedia, naga kokarin ka sosai akan mukalolin daka ke ta kirkira, wanda hakan abune mai kyau, kuma ina maraba da hakan, amman wata hanzari ba gudu ba, wasu daga cikin mukalolin ka basu da Reference/Manazarta koda ko kwara daya ne, wanda hakan tsaiko ne ga Hausa Wikipedia sanna tsaiko ne a gareka domin cin gasar da kake fafatawa a ciki, shawara ! ka ringa samar da reference/Mmanazarta a kowanne mukala da ka kirkira domin Hausa Wikipedia tayi kyau, kaima ka samu daman lashe cin zakaran gasar Wikipedia@20.
Ka sani rashin samar da reference na haifar da matsaloli masu yawa ga Hausa Wikipedia da kuma kai karan kanka a matsayinka na dan wasan gasar Wikipedia@20, Ina so in karfafa maka gwiya domin ka gyara mukalolinka domin lashe gasar da kake wasa ciki, domin kuma ci gaban Hausa Wikipedia.
Samar da reference abune mai sauki, kawai kaje yanar gizo ka samo su, ko kuma daga littattafai, idan hakan ya maka wahala to akwai wata hanya mai sauki, ka bude tab/shafin browsing biyu a wayar ka ko Kwamputar ka , tab na farko ka bude shafin mukalar a English Wikipedia, tab na biyu kuma ka bude shafin a Hausa Wikipedia, sai ka ringa copying link address din English Wikipedia kana generating din shi a shafin Hausa Wikipedia ta hanyar Cite dake sama a lokacin Editing, ka tabbatar da cewa ko wacce link adress ta zauna a mazauninta.
Idan kuma kana bukatan karin bayani kamin magana a shafina na tatt,unawa User talk:Anasskoko domin taimako ko kuma karin bayani, ina maka fatan alheri a Hausa Wikipedia da kuma gasar Wikipedia@20, Nagode! daga naka.-- An@ss_koko(Yi Magana) 14:23, 11 ga Maris, 2021 (UTC)
Gasar Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum @Yusuf Sa'adu,
Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:12, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)
Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?
[gyara masomin]Hi! @Yusuf Sa'adu:
The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.
The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.
Please vote here
Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:07, 15 ga Maris, 2022 (UTC)
Jawo Hankali
[gyara masomin]Assalamu Alaikum Mal. user:Yusuf Sa'adu da fatan kana lafiya. Muna mai godiya da gudummawa da kake ba da wa kyauta a Hausa Wikipedia. Sai dai ina so in ɗan jawo hankalinka kan wani abu. Naga kana ta shiga shafuka kana ɗan taɓa gyararraki wanda hakan yana da kyau. Amma sai dai wasu shafukan idan ka shiga kana fita ka barsu da gyararraki da yakamata ace anyi sai kuma ka sake buɗe wani shima ka ɗan taɓa ka sake fita ka shiga wani. Tabbas hakan ba laifi bane amma inaga zai fi idan ka tsaya ka gyara article guda ɗaya kacal ya zama cikakken article kuma mai ma'ana. Da fatan ka gane abunda nike nufi kuma zaka cigaba da bada gudummawarka. Bissalam.Patroller>> 19:45, 4 Oktoba 2022 (UTC)
- W,aslm masha Allah ina godiya, kasan kasancewar mutum dan'adam to ba kowane gyara bane ya zama dole na iya gani, kokarin inganta makalolin Hausa Wikipedia yasa nafi bada karfi a yanzun wajen gyara makaloli, nagode da tunasarwar ka kuma insha Allah zan cigaba da kokarin ganin yin amfani da shawarar ka. Yusuf Sa'adu (talk) 19:57, 4 Oktoba 2022 (UTC)
- Madallah, haka ake so (mu samar da mukalai ingantattu a wannan shafin). Allah ya bamu sa'a duka.Patroller>> 20:05, 4 Oktoba 2022 (UTC)
Neman Data Support
[gyara masomin]Barka Yusuf Sa'adu, muna maraba da karɓar bukatun ku akoda yaushe amma ba'a fara karɓar bukatun masu neman data support ba ayanzu. Ana kan gina shafukan ne, da zarar an kammala za'a sanar da kowa. Mungode Em-mustapha talk 22:07, 17 ga Janairu, 2023 (UTC)
- Tom Masha Allah, Allah ya taimaka Yusuf Sa'adu (talk) 22:11, 17 ga Janairu, 2023 (UTC)
Mukala: Ƴancin yowon shakatawa
[gyara masomin]Aslm @Yusuf Sa'adu, ina maka barka da sallah, Allah maimaita mana. Naga ka kirkiri wannan mukala Ƴancin yowon shakatawa kuma ga dukkan alamu akwai kuskure ko dai a suna mukalar ko kuma bayanan cikinta, sannan bata ma'ana a dalilin ba'a iya gane ainihin me ta kunsa. Nayi kokarin riskar ainihin mukalar a turanci don inganta ta amma babu mahada kuma nayi bincike don gano suna shafin - shin Ƴancin yowon shakatawa shine "Freedom of Movement" ko kuma "Freedom of Tourism"?
~~~ Patroller>> 10:31, 24 ga Afirilu, 2023 (UTC)
Sako
[gyara masomin]W,aslm Nagode Nima ina maka Barka da Sallah, insha Allah zanyi ƙoƙari na sake duba maƙalar domin na gyara ta Yusuf Sa'adu (talk) 12:21, 24 ga Afirilu, 2023 (UTC)
Saka manazarta a mukalar "Matsalolin muhalli a United Kingdom"
[gyara masomin]@Yusuf Sa'adu, Malam yusuf barka da warhaka, naga kaine ka kirkiri mukalar Matsalolin muhalli a United Kingdom, amma baka saka mata madogara/manazarta ba, yakamata mu ringa kokarin hakan saboda inganta ayyukanmu. Nagode.Saifullahi AS (talk) 15:49, 18 ga Yuli, 2023 (UTC)
- Yawwa barkan mu dai, muna akan ƙoƙarin sanyawa, kuma kaima idan ka sanya to allhmdllh duk cikin aikin inganta maƙala ne Yusuf Sa'adu (talk) 20:02, 18 ga Yuli, 2023 (UTC)
share shafi
[gyara masomin]hello bro, share wannan shafi saboda mai amfani da spam na duniya ne ya ƙirƙira shi. Na gode. Willnothappen (talk) 21:36, 19 Oktoba 2023 (UTC)
murnar cin nasara a gasa
[gyara masomin]@Yusuf Sa'adu..Barka da aiki, inason yin amfani da wannan damar domin nayi maka murna akan cin gasar WPWP A mataki na biyu.Ina maka fatan alkhaeri Saifullahi AS (talk) 11:47, 21 Nuwamba, 2023 (UTC)
- @Saifullahi AS. Ina godiya sosai, Allah ya bar zumunci, nagode sosai. Yusuf Sa'adu (talk) 12:56, 21 Nuwamba, 2023 (UTC)
- @Yusuf Sa'adu...u are welcome Saifullahi AS (talk) 10:38, 22 Nuwamba, 2023 (UTC)
Reverted
[gyara masomin]Barka @Yusuf Sa'adu, naga kana reverted na editing nawu ina so ka sani ka daina reverted na editing da kaga nayi, idan har kuskure nayi ai zaka iya gyarawa. A ka'idar reverted ma sai idan fake wani abu aka saka ma maƙala misali bayanan da ba gaskiya ba sannan an yi editings da yawa ana zuba bayanan karya sannan ake reverted. Ko undo ba karamin dalili ke sakawa ana yi ba.
Ina so kasani ba wanda baya kuskure koma idan har na saka abinda bai dace ba mi Yakamata kayi ?!.
Sannan daman ina so in maka magana ba haka nan kawai ake yawan goge makaloli ba kusan duk wanda ma kake gogewa idan kai baka iya gyara su ai kana iya saka masu alamar gyarawa (Stub). Kaje Wikipedia ta Turanci makala ko ta karya ce ana iya wata biyu ana mahawara kafin a kaiga gogeta. Amman kai kana yawan goge makalolin da ko a gaba ana iya gyara su. Sannan kusan maƙalar da ake iya gogewa nan take shine idan duka maƙalar da Turanci akayi ko bayanai ƙarara na karya etc da wasu manyan misalai irin haka. Nagode. BnHamid (talk) 05:42, 6 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Sannan
[gyara masomin]Sannan articles da kaga na saka musu {{Stub}} ko {{hujja}} ai akwai dalili koma ko wane yare da ake Rubuta makala akwai (masu alamar stub) birjik na Engish Wikipedia ma sunfi gaba-daya na adadin maƙalar da muke da su. Wasu iya layi daya biyu ne kuma akwai bayanan maƙalar a asalin inda aka fassaro makalar, Amman ba'a ida ba.
Ya kamata ka fahimta ina yin abu da sani ba kara zube ni ke abu ba. Ina bin ka'idoji iyakar iyawa ta. Ko ban san dalilin wane nayin wani abu ba to ni Tambaya Ni ke sbd tambaya ai Mabudin ilimi ce. Sannan dukkan inda kaga nayi wani kuskure Ni ina so ka sanar da ni ni inje in gyara idan mai kai ba zaka iya gyarawa ba. Ba Ni da wani niyya illa tsabtace wannan project gami da kai shi matakin da ya dace. Ni dalibi ne amman idan yanayin Jami'a ya saka bazan iya bayar da gudummawa da rana ba na kan iya sadaukar da bacci wani lokaci don inyi aikin sakan nan. Amman kazo ba hujja kana maida man hannu agogo baya. !
Gsky banji dadin abinda kayi mani ba musamman da kawai ka yanke shawarar yin hakan kuma ni ba saɓa dokar Hausa Wikipedia ko gidauniyar Wikipedia nayi ba !!!. BnHamid (talk) 05:59, 6 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- Ina maka fatan alkairi, galibin maƙalolin da yanzun muke sharewa ni da wasu admin basu da hujja ko manazarta ne, domin bai kamata azo Hausa Wikipedia ba ana ƙirƙirar maƙala kara zube babu wata hujja, yana da kyau mu bi ƙa'idojin ƙirƙirar maƙala, wasu articles ɗin sun ɗaɗe da sanya masu alamun za'a goge su saboda rashin hujjoji sannan galibin maƙalolin guntaye ne, kuma ainihin fassarar ma ba'ayi ta akan ƙa'ida ba, wannan yana daga cikin abubuwan da suka sanya aka raina Hausa Wikipedia ake editing yadda akaga dama, idan har ba zamu ɗauki mataki ba mu admin miye amfanin mu, sannan ni wlh bana da wata niyya ko wata manufa a gare ka, illa inayi ne domin tsaftace Hausa Wikipedia, amman ya kamata dai musani bai kamata kowane tarkace mu rinƙa barin shi a Hausa Wikipedia ba saboda a yanzun bunƙasarta kullum ƙaruwa take. Yusuf Sa'adu (talk) 07:48, 6 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Hujja/Dalili
[gyara masomin]To amman ka faɗa mani hujjar ka ko dalilin ka na yin reverted ga Editing da ni ke yi ?!!!. Ka faɗa man laifin da nayi ga Hausa Wikipedia ko gidauniyar Wikipidia da kake reverted na editing da nayi ? wane laifi na aikata ?.
Kuma idan articles guntaye ne idan baka iya inganta ta komai daren dadewa wani zaizo ya inganta. Kuma ai har Gasa ake sakawa game da inganta makaloli da basu da bayanai sosai !!!.
Kaje ka bi tarihin kowane articles ka gani da section ɗaya ko biyu ya fara, daga baya ne ana editing akai da sabunta shi yakai matakin da yake. Ba wai kawai don suna gajera ba arika goge su bayan suna da bayanai daga inda aka fara fassara su kuma anyi linking dinsu da WIKIDATA. Ka duba tarihi/ history article na NAJERIYA kagani da section nawa ta fara kafin ta kai matsayin doguwar makala. !!!
Kuma kace baka da wata manufa akaina to Miyasa kayi reverted baka faɗi dalilin ko laifin da ya saka kayi reverted ba ?!.
Gsky bazai yiwu in fitar da lokaci mai tsada bayan na gama lectures ban bibiyi abinda aka koya man wanda ban iya ba na iya tukun sai da na hana kaina bacci nazo na fara aikin sa kai kuma ban saɓa wata doka ba, sannan da tsakar rana kazo kana rusa man aiki. Ka tambayi Em-mustapha ko Ammarpad Idan har aiki na yana kan layin da ya saɓa da ka'idoji ko dokokin Wikipidia kaji !.
Kuma {{Stub}}, {{delete}}, ko {{hujja}} etc duka akwai muhimmanci su a Wikipedia baki-ɗaya idan basu da amfani to Bama za'ayi su ba.
Kuma idan Wikipedia na bunƙasa ba bisa ka'ida ba ko fassara ana yinta ba bisa ka'ida ba mi Yakamata kayi ? ka gyara ta ko kayi gargadi ga mai yi don ya daina kum ya ingantata ko gyara ta ? Kuma yana da kyau abu ka'idojin ƙirƙirar makala wace makala na kirkira ba bisa ka'ida ba ka nuna mani ita ?!!.
BnHamid (talk) 15:42, 6 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- Gaba ɗaya cikin articles din da na goge babu naka wanda ka ƙirƙira ko ɗaya sai dai wanda kayi edit a kai. Kuma nima ƙuduri na inganta Wikipedia ne, kuma kana da duk wani right irin haka idan kaga nayi wani abun da ba dai-dai ba to kai ma sai kayi abinda ya dace kawai. Amman ni bana da wata manufa akan ka. Yusuf Sa'adu (talk) 20:45, 6 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Dalili
[gyara masomin]Wai Miyasa ka cigaba da reverted na editing da mike yi ?!! Na tambaye ka dalili kaki bani amsa ?. @Yusuf Sa'adu, ko shi dalilin baka iya fadar shi ???!. @Gwanki, @Em-mustapha don Allah ko shigo domin bani so in dau mataki da kaina.
Yace baya da manufa akaina. Amman kuma yana bata man aiki bayan aiki na baici karo da ka'idoji ko saba dokokin Hausa Wikipedia ba. Nagode. BnHamid (talk) 05:53, 7 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- @Yusuf Sa'adu......malam yusuf yakamata kazo kayi bayanin dalilin dayasa kake reverting edits dinshi, yakamata mu zama masu kokarin yin gyara akowane lokaci ba masu batawa ba. Saifullahi AS (talk) 06:59, 7 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- Gaskiya nayi mamakin yadda kake tunanin ina da wata manufa akan ka, kuma na faɗa maka ni banga wata articles daka ƙirƙira ba dana share, kuma na faɗa maka duk wata articles dana share to an daɗe tagged din su za'a iya share su saboda ba inganci rubutu ko ba manazarta, sannan articles din dana share wanda kake ta zargina akan ina da wata manufa akan ka ni hankalina baima kai ga duba kai ne ka ƙirƙiri articles ɗin ba, a ganina bai kamata mu cigaba da barin articles din da babu kyaun rubutu kuma babu manazarta kuma an daɗe da tagged din su za'a share, tunda ba'a samu masu gyara su ba, to idan aka goge su wata ƙila a iya samun wasu editocin su sake sabuwar fassara kuma su sanya masu manazarta, kuma Rollback articles na wasu articles din ka duba 1 zuwa biyu da nayi tabbas wannan nayi shi ne akan kuskure, ban lura ba sai daga baya, kuma hakan ba sake share articles din ka nayi ba, amman inasan kasan bana da wata manufa akan ka babban gurina a inganta maƙalolin Hausa Wikipedia Yusuf Sa'adu (talk) 08:08, 7 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Spam
[gyara masomin]PRXDUM Spam 203.115.91.245 12:00, 9 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Organising Feminism and Folklore
[gyara masomin]Hello Community Organizers,
Thank you for organising Feminism and Folklore writing competition on your wiki. We congratulate you in joining and celebrating our cultural heritage and promoting gender equality on Wikipedia.
To encourage boost for the contributions of the participants, we're offering prizes for Feminism and Folklore local prizes. Each Wikipedia will have three local winners:
- First Prize: $15 USD
- Second Prize: $10 USD
- Best Jury Article: $5 USD
All this will be in gift voucher format only. Kindly inform your local community regarding these prizes and post them on the local project page
The Best Jury Article will be chosen by the jury based on how unique the article is aligned with the theme. The jury will review all submissions and decide the winner together, making sure it's fair. These articles will also be featured on our social media handles.
We're also providing internet and childcare support to the first 50 organizers and Jury members for who request for it. Remember, only 50 organizers will get this support, and it's given on a first-come, first-served basis. The registration form will close after 50 registrations, and the deadline is March 15, 2024. This support is optional and not compulsory, so if you're interested, fill out the form here.
Each organizer/jury who gets support will receive $30 USD in gift voucher format, even if they're involved in more than one wiki. No dual support will be provided if you have signed up in more than one language. This support is meant to appreciate your volunteer support for the contest.
We also invite all organizers and jury members to join us for office hours on Saturday, March 2, 2024. This session will help you understand the jury process for both contests and give you a chance to ask questions. More details are on meta page.
Let's celebrate our different cultures and work towards gender equality on Wikipedia!
Best regards,
Rockpeterson
MediaWiki message delivery (talk) 05:56, 29 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- Ok thanks Yusuf Sa'adu (talk) 06:59, 29 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku 'yan Wikimedia,
Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.
Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.
Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.
Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,