Jump to content

Tattaunawar user:Abdulrahman tahir shika

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 4 by Abdulrahman tahir shika in topic Muƙala mara ma'ana

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulrahman tahir shika! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 15 Oktoba 2023 (UTC)Reply

Gargaɗi

[gyara masomin]

Sannu da aiki @Abdulrahman tahir shika. Saidai kana gyaran da bai kamata ba. Inda aka rubuta "Shekarar" seka goge ka rubuta "Shekara ta" wanda hakan ba ƙwarewa bace ko gyara. Pharouqenr (Talk) 09:20, 5 Satumba 2025 (UTC)Reply

Mukala mara ma'ana - Za'a goge ta Yana da sauƙi a kan kanka?

[gyara masomin]

Assalam @Abdulrahman tahir shika,

Za'a goge wannan mukala bata da ma'ana saboda haka zan goge ta.

Patroller>> 21:39, 2 Oktoba 2025 (UTC)Reply

Har da wannan ma Hannun Soyayya. Bata da ma'ana kuma bata karantuwa Patroller>> 21:44, 2 Oktoba 2025 (UTC)Reply
@Abdulrahman tahir shika, don Allah ka rika kirkirar mukala mai ma'ana.. idan ka cigaba da kirkirar marasa kyau zan yi bulokin dinka. Idan kana neman karin bayani game da yadda ake gyara a Wikipedia to ka tuntube ni ko wani daga cikin kwararrun editoci don jagoranci.
Bissalam Patroller>> 22:00, 2 Oktoba 2025 (UTC)Reply
Okay tom yallabai insha Allahu zan gyara nagode Abdulrahman tahir shika (talk) 08:45, 3 Oktoba 2025 (UTC)Reply

Za'a Goge Ragewa

[gyara masomin]

Assalam @Abdulrahman tahir shika,

Wannan mukala Ragewa tana da kura-kurai da yawa kuma bata da ma'ana (bata karantuwa). Ina mai baka shawara idan zaka yi fassara to ka tabbata ka samu take (topic) da kake da kwarewa a ciki, misali mutane, wuri etc. Amma ba fannin kimiyya da fasaha ba.

Nagode Patroller>> 06:41, 1 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

Okay tom insha Allahu zan gyara Abdulrahman tahir shika (talk) 07:33, 1 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

Muƙala mara ma'ana

[gyara masomin]

Barka, na goge muƙalar da ka ƙirƙira "Gonakin iska.." ko kaɗan babu ma'ana a wannan sunan. Em-mustapha talk 11:35, 10 ga Afirilu, 2026 (UTC)Reply

Okay tom nagode Abdulrahman tahir shika (talk) 16:35, 10 ga Afirilu, 2026 (UTC)Reply