Tattaunawar user:Ab-DanKoɗo
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Barka da zuwa Hausa Wikipedia, El-Abdallaah! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.–Ammarpad (talk) 10:22, 1 ga Yuli, 2023 (UTC)
Canza shekaru daga Numbobi zuwa kalmomi
[gyara masomin]Aslm @El-Abdallaah, barka da zuwa Wikipedia ta Hausa.
Na lura ka fara yin wani salon "gyara" na canza shekarun haihuwa daga numbobi zuwa kalmomi, kamar wannan da wannan da ma wasu da yawa. Please ka daina. Babu buƙatar irin wannan gyara. Shekarun haihuwa a ingantacciyar Hausa ana rubuta sune da numbobi kuma babu ɓukatar kalmomi bayan haka.
Kalmomin ana furta sune a Hausar lafazi, lokacin da ake magana. Sannan kowane bahaushe ko mai koyon Hausa da yaga numbobin yasan abunda suke nufi, kuma zai karanta sune da kalmomi a zuciya lokacin karatu.
Domin ƙara fahimtar gyara da inganta muƙaloli a Wikipedia ta Hausa, da ma sauran shawarwari ka karanta wannan saƙon marabar.
Da fatan zaka gyara. –Ammarpad (talk) 10:35, 1 ga Yuli, 2023 (UTC)