Jump to content

Tattaunawar user:Fateema777

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Pharouqenr in topic Jinjinawa

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Fateema777! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 24 Satumba 2024 (UTC)Reply

mun gode 102.91.4.207 12:13, 12 Nuwamba, 2024 (UTC)Reply

Jinjinawa

[gyara masomin]

Sannu da kokari @Fateema777 tabbas kina kokari wajen bada gudummawa musamman saka manazarta. Saboda haka a kara dagewa wannan abune mai kyau. Pharouqenr (talk) 22:43, 2 ga Faburairu, 2025 (UTC)Reply