Jump to content

Tattaunawar user:Hafeez gaiwa

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Hafeez gaiwa in topic Godiya

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Hafeez gaiwa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:35, 4 Satumba 2023 (UTC)Reply

Gaisuwa

[gyara masomin]

Barka @Gaiwa sannu da kokari Pharouqenr (talk) 16:57, 1 Oktoba 2024 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

Barka da aiki @Gaiwa, akwai kura kurai game da yadda kake kirkirar makaloli a Hausa Wikipedia.

  • Fassara mara inganci
  • Rashin saka ingantacciyar Manazarta
  • Kuskuren rubutu

Dan haka akwai bukatar ka karanta Wannan shafin kafin ka cigaba da yin kowane gyara a Hausa Wikipedia. -Gwanki(Yi Min Magana) 23:48, 5 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply

zumunci

[gyara masomin]

@Mohkhaly37 muyi kokari muci gaba da bada gudun muwa Hafeez gaiwa (talk) 13:26, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

zumunci

[gyara masomin]

@Dev ammar muci gaba da bada gudun muwa sosai a hausa wikipedia Hafeez gaiwa (talk) 13:29, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Insha Allah Dev ammar (talk) 13:32, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)Reply

Zumunci

[gyara masomin]

Sannu da kokari da fatan kana cikin ko shi lafiya Ina maka fatan Alkairi @BnHamid@Ibrahim abusufyan@Gwanki@Ammarpad@AmmarBot@Saifullahi AS@Devlosopher Hafeez gaiwa (talk) 13:23, 24 Satumba 2024 (UTC)Reply

@Hafeez gaiwagaiwa Malan hafeez barka da wannan lokaci hakika ina godiya da wanan gaiswa taka,ina miko tawa gaisuwar nima Ibrahim abusufyan (talk) 14:11, 24 Satumba 2024 (UTC)Reply
@Hafeez gaiwa...Barka da kokari hafeez gaiwa, ya kokari da fatan dai ka dawo da kwari kwarinka Saifullahi AS (talk) 14:31, 24 Satumba 2024 (UTC)Reply
Masha Allah Eh insha Allah zamuci gaba da bada gudunwa sosai domin cigaban hausa Wikipedia Hafeez gaiwa (talk) 19:24, 24 Satumba 2024 (UTC)Reply
Masha Allahu Ina maka fatan Alkairi da ban gajiya Hafeez gaiwa (talk) 19:25, 24 Satumba 2024 (UTC)Reply
Barka da rana @Hafeez gaiwa. Na ji daɗi daka fara amfani da shafin tattaunawa. Hakan yayi kyau sosae. –Ammarpad (talk) 13:34, 25 Satumba 2024 (UTC)Reply
Masha Allah ina godiya sosai Our Roll Model, muna kara jinjina maka bisa kokarin da kake wajan gani Hausa Wikipedia ta bun kasa Hafeez gaiwa (talk) 14:45, 25 Satumba 2024 (UTC)Reply
Sada zumunci abu ne mai kyau sosai, Nagode @Hafeez gaiwa. -Gwanki(Yi Min Magana) 17:41, 25 Satumba 2024 (UTC)Reply
Sannu da kokari @Gwanki ina maka fatan Alkairi Hafeez gaiwa (talk) 18:55, 25 Satumba 2024 (UTC)Reply

Godiya

[gyara masomin]

Assalam @Hafeez gaiwa, muna godiya da gudummawar ka na kirkirar wannan shafin Women in Algeria, na fassara taken zuwa Mata a Aljeiya saboda a shafin Wikipedia ta Hausa yake.


Bissalam Patroller>> 13:50, 11 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Wslm@Uncle Bash007ina maka fatan Alkairi Hafeez gaiwa (talk) 16:49, 11 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply