Jump to content

Tattaunawar user:HassanaAshafa

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Uncle Bash007 in topic Passed Speedy Deletion Adukiri - stub

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, HassanaAshafa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)Reply

Passed Speedy Deletion Adukiri - stub

[gyara masomin]

Barka @HassanaAshafa,

Wannan mukala da ka kirkira an inganta kasancewa an samu hujjoji cewa gari ne a Jihar Bayelsa ba Jihar Neja ba. Da fatan zaku cigaba da bada gudammawar ku ga Hausa Wikipedia.

@BnHamid tagged SPD.. Patroller>> 16:12, 18 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

wannan shafin Afoyasoro ma haka @HassanaAshafa Patroller>> 16:26, 18 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply