Tattaunawar user:LamChiong20

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, LamChiong20! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:08, 5 Oktoba 2022 (UTC)[Mai da]

Article: Elle Smith[gyara masomin]

Barka da dare LamChiong20, naga ka kirkiri sabon article kuma ga dukkan alamu fassara shi kayi. Amma sai dai an datse muhimman sassan wannan article an barshi a matsayin gajeren mukala wato stub, wanda nan gaba dole sai an zo an sake neman yadda za'a bi a ingantasu bacin kana da damar da zaka cike shi tun daga farko. Shawara ta biyu ce; nan gaba idan zaka fassara mukala to kayi kokari ka fassara ta duka (musamman irin wannan da take gajera); na biyu kuma zaka iya cike wannan mukala ta hanyar bude article na ainihi kana kara bayanai daga can. Nagode, da fatan zaka cigaba da bada gudummawa a wannan shafin na Wikipedia ta Hausa.Patroller>> 23:22, 5 Oktoba 2022 (UTC)[Mai da]