Tattaunawar user:Mr. Snatch
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abuabakar Umar Sadiq! Mun ji dadin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta mukala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda hudu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:00, 18 ga Maris, 2022 (UTC)
Empty
[gyara masomin]Aslm, @Mr. Snatch brk. Naga kana kirkirar makaloli gami da fassara wasu hakan abun ayaba ne. Sai da akwai wasu daga cikin maƙalar da ke fassara/ƙirƙira wanda basu da komai (empty) a ciki. So basu cika ka'idoji ko sharuddan cancantar zama makaloli ba, an goge su. Amman akwai damar a iya sake kirkiro su madamar za zuba bayanai akan su bawai a bar su empty ba. Nagode. BnHamid (talk) 06:30, 4 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Nagode sosai Mr. Snatch (talk) 08:07, 4 Nuwamba, 2023 (UTC)
Nazari
[gyara masomin]Aslm, @Mr. Snatch. Naga har yanzu ka kuma komawa ainafin kirkiro makaloli marasa komai a ciki (empty). Ina fatan da ka maido man amsa asama kayi Nazari akai!, akan abinda muka tattauna. Amman naga ka sake kirkiro wasu kuma ba tare da komai aciki ba. Misali maƙalar Lebe da hanci dukkan su ba komai acikin su kuma kai ka kirkire su. Za'a goge su nan da wani lokaci idan ba'a zuba bayanan da suka dace da makalolin ba. Nagode.
Akwai bukatar ka karanta wannan shafin da Allah BnHamid (talk) 05:52, 6 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Babu damuwa zanyi kokari na kyara Mr. Snatch (talk) 12:55, 6 Nuwamba, 2023 (UTC)
- BnHamid ina godiya da kokarin da kakeyi nayimin kyara ashafina na gode sosai.
- Amma ya zanyi na inganta mukallolin da nake wallafawa. Mr. Snatch (talk) 13:08, 6 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Ka karanta WANNAN SHAFIN dukkan shi!.
- Kuma ya kamata ka maida hankali kan inganta shafin ko gyara kuskuren da akayi-(editings) fiye da kirkirar Makala har sai ka fahimci yadda zaka ƙirƙiri makala sosai. BnHamid (talk) 05:32, 14 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Nagode Mr. Snatch (talk) 20:19, 14 Nuwamba, 2023 (UTC)
Thank you for being a medical contributors!
[gyara masomin]The 2023 Cure Award | |
In 2023 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!
Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2024, there are no associated costs. Additionally one of our primary efforts revolves around translation of health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating. |
Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 22:25, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- Thank you very much sir Mr. Snatch (talk) 23:04, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)
- Assl Mr snatch yaramadan ya wikipedia muqalarka na kaita a mahangar addini yahi kai sosai Adamu ab (talk) 03:44, 31 ga Maris, 2024 (UTC)
- Na gode sosai da irin waannan, thank you Mr. Snatch (talk) 09:02, 23 ga Afirilu, 2024 (UTC)
- Assl Mr snatch yaramadan ya wikipedia muqalarka na kaita a mahangar addini yahi kai sosai Adamu ab (talk) 03:44, 31 ga Maris, 2024 (UTC)
Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku 'yan Wikimedia,
Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.
Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.
Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.
Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,
RamzyM (WMF) 23:11, 2 Mayu 2024 (UTC)
Rashin Ma'ana
[gyara masomin]Makalolin da kake fassarawa ba su da Inganci, misali wannan MAKALAR da wannan DA KA ƘIRƘIRO ba wani bahaushe da zai iya fahimtar mi aka rubuta ballantana a iya amfanar mi makalar ta kunsa. Duba da can baya na ankarar da kai. Yanzu ya na da kyau ka je ka fahimci ya ake gyara ko fassara makala sannan da bin ka'idojin rubutun hausa don samun biyan buƙatar abinda ya hada mu anan.
Idan har akwai abinda ba ka sani ba ako yaushe kofa a bude ta ke, ka yi tambaya za'a ba ka gamsashshiyar amsa. BnHamid (talk) 10:56, 13 ga Yuli, 2024 (UTC)
- Nagode sosai kuma duk mun hadu donmu illimintar da juna nagode, wane irin gudunmawa zaka bani domin gudanar da'ita yadda ya kamata Mr. Snatch (talk) 14:48, 13 ga Yuli, 2024 (UTC)
- BnHamid kasan kowa ya kanyi kuskure a rayuwarsa kuma ako wane irin lokaci idan nayi kuskure a matsayinka na gaba dani ya kamata ka kyaramin, kuma na nemi kyaran daga wajanka kafin inje wani waje, amma kayi blocking nawa hakan zai ragemun karfin guywa kayi hakuri kayi unblocking nawa, kuma insha Allah za'a kyara na gode. Mr. Snatch (talk) 15:52, 14 ga Yuli, 2024 (UTC)