Jump to content

Tattaunawar user:Muktee1494

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 6 by Uncle Bash007 in topic Jinjina - Aiki me kyau

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Muktee1494! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 16 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

malan mukhtee sannu da Kokari,hakika kana Kokari sosai ,anma kamanta mukala Mai taken Matilda J. Clerk kaje ka gyarata pls Ibrahim abusufyan (talk) 21:13, 14 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

Jinjina - Aiki me kyau

[gyara masomin]

Assalam @Muktee1494,

Ina mai jijina maka da ayyukan ka na kwanan nan wajen kirkirar mukalai a batutuwan Sarakunan Arewa Sarki Usman Bilyaminu Usman da kuma Sarki Adamu Abubakar Maje. Ina so ka sani da bibiye su kuma na inganta su.

Mu huta lafiya Patroller>> 02:57, 29 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

Masha Allah. Nagode da wannan jin jinawar Muktee1494 (talk)