Jump to content

Tattaunawar user:Mustybdw

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sanarwa[gyara masomin]

Barka da zuwa shafin Hausa Wikipedia @Mustybdw, na kulle ka na tsawon sati biyu sakamakon rashin bin ka'ida wajen yin gyara a Hausa Wikipedia. Akwai bukatar ka duba Wannan shafin kafin ka cigaba da yin gyara a Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 16:23, 27 Mayu 2024 (UTC)[Mai da]