Jump to content

Tattaunawar user:Mustysummy

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 10 by Mustysummy in topic Gyaran aiki

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mustysummy! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:04, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)Reply

Yandaki

[gyara masomin]

Aslm @Mustysummy,

Barka da dare da fatan kana lafiya. Wannnan mukalar YANDAKI da ka kirkira bata da isassun hujjoji da zasu tabbatar da ingancin ko cancantuwar mukalar (musamman a shafukan yanar gizo). Sai dai idan zaka iya samo hujjoji daga jaridu, littattafai ko wasu kafafe da Wikimedia ta amince da su. Saboda haka munyi mata alamar gogewa, har sai an inganta ta.Patroller>> 20:10, 9 ga Yuni, 2023 (UTC)Reply

Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko

[gyara masomin]

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

Ya ku 'yan Wikimedia,

Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.

Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.

Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.

Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

RamzyM (WMF) 23:11, 2 Mayu 2024 (UTC)Reply

Alamar gogewa Aladar Shuka Amfanin Gona Daya

[gyara masomin]

Assalam @Mustysummy,

Anyiwa wannan shafin alamar gogewa saboda babu shahara da isassun manazarta wato references. Patroller>> 20:24, 17 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Kuna iya inganta ta ku yi jayayyar gogewa idan kuna ga bata cancanta ba. Patroller>> 20:26, 17 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Gyaran aiki

[gyara masomin]

Sannu da aiki @Mustysummy wannan mukalar ta "Aljeriya ta Faransa" tana bukatar hujjoji masu tushe Wato Manazarta. Naga @Uncle Bash007 yama gyararraki akan saka hujjoji, ya kamata ka dinga amfani da Translation tool domin ingattacen aiki. Idan baka da kwarewa akan hakan kayi man magana ko kuma wani kwararren edita na kusa.

Pharouqenr (talk) 14:47, 18 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply

@Mustysummy,
Sannu da kokari, game da gyaran nan wannan mukala tana da gyararraki da dama Tunawa da Bautar bayi na Majalisar Dinkin Duniya, na bi na yi su, amma saboda lokaci idan na kara ganin wanda babu inganci zan goge inda baiyi ba ko kuma makalar gaba daya (idan gyaran ya yi yawa).
Da fatan za a gyara. Patroller>> 11:10, 7 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply
To na gode kwarai da yake yanzu muke koya inda aka ga gyara aci gaba da gyra mamu ko a gwada mana yadda zamu yi
na gode Mustysummy (talk) 11:34, 7 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply
to insha Allah da a kara koya mana inda bamu yi daidai ba Mustysummy (talk) 11:35, 7 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply