Tchintabaraden (sashe)
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Tahoua | |||
| Babban birni | Tchintabaraden (gari) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 145,086 (2012) | |||
| • Yawan mutane | 1.87 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 77,448 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||

Tchintabaraden sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tchintabaraden. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 124 337[1].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.
