Tekun Patigi
Tekun Patigi | ||||
---|---|---|---|---|
tourist attraction (en) da game reserve (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1898 | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Kwara | |||
Constituency of the Kwara state house of assembly (en) | Patigi (en) |
Tekun Patigi ko bakin tekun Pategi bakin teku ne kuma wurin yawon buɗe, ido da ke gefen,kogin Neja a ciki
n garin Pategi na jihar Kwara a tsakiyar Najeriya.,
Najeriya inda ake gudanar da bikin Pategi,Regatta na shekara-shekara da ire-iren ayyukan da suka shafi kamun kifi.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Masu hutu sun ziyarci bakin teku tun lokacin da aka kafa Masarautar Patigi.
Yawon shakatawa
[gyara sashe | gyara masomin]Wurin na kusa da Kogin Neja, Tekun Patigi ba rairayin bakin teku ba ne.[2] Tekun ya shahara da masu sha'awar kamun kifi da masunta. Ana samun nau'ikan kifaye da yawa a cikin kogin, ciki har da nau'in; whiting, flathead, da bream.[3]
Bikin Pategi Regatta na kwale-kwale yana gudana kowace shekara kuma an gina wani katafaren rumfa tare da wuraren da baƙi za su ji daɗin bikin.[4][5]
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Yanayin yawanci ya ƙunshi lokacin damina, lokacin rani, da Hunturu – tsaka-tsakin tsakanin su biyun – wanda akwai iska mai sanyi. A lokacin Hunturu, yanayin zafi zai iya yin ƙasa da 16 °C (61 °F).[6]
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Top 5 beaches outside Lagos you should visit in 2018". www.pulse.ng (in Turanci). 2018-01-27. Retrieved 2020-08-17.
- ↑ Ndem, Nkem (2015-08-19). "8 unforgettable beaches around Nigeria | Premium Times Nigeria". Premium Times (in Turanci). Retrieved 2020-08-17.
- ↑ "Top 8 Best Beaches in Nigeria - Nitestay.com". nitestay.com. Retrieved 2020-08-17.[permanent dead link]
- ↑ "Pategi Beach Kwara State :: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2020-08-17.
- ↑ "Where to go for the best beach holiday in Nigeria | Malawi 24 - Malawi news". Malawi 24 (in Turanci). 2020-07-14. Retrieved 2020-08-17.
- ↑ Hotels.ng. "Patigi Beach". Hotels.ng (in Turanci). Archived from the original on 2020-10-28. Retrieved 2020-08-17.