Jump to content

Tell Me Who You Are (fim, 2009)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tell Me Who You Are (fim, 2009)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin harshe Harshen Bambara
Ƙasar asali Faransa da Mali
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 135 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Souleymane Cissé (mul) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Souleymane Cissé (mul) Fassara
'yan wasa
External links

Tell Me Who You Are (kuma aka sani da Min Ye, French: Dis-moi qui tu es ) fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2009 na Mali wanda Souleymane Cissé ya ba da umarni. An nuni shi a 2009 Cannes Film Festival.[1]

Issa wani ɗan fim ne daga gidan Burgeois a Bamako, Mali, wanda ke zargin matarsa Mimi, wacce a tunaninsa tana cin amanar shi da wani.

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Festival de Cannes: Tell Me Who You Are". festival-cannes.com. Retrieved 19 May 2009.