Jump to content

Tendai Chimusasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tendai Chimusasa
Rayuwa
Haihuwa Nyanga (en) Fassara, 28 ga Janairu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 60 kg
Tsayi 180 cm

Tendai Chimusasa (an haife shi a ranar 28 ga watan Janairu 1971 a Nyanga) ɗan tseren nesa ne (long-distance runner) ɗan Zimbabwe mai ritaya. Ya dauki tuta ga kasarsa ta haihuwa a bikin bude gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 1996 a Atlanta, Jojiya. Ya lashe HalfMarathon na Lisbon 1992 [1] da Berlin Half Marathon a shekarun 1994 da 1997.

Chimusasa shi ma dan wasan tseren kasa ne kuma ya lashe Eurocross events a Luxembourg a shekarun 1994 da 1996. [2]

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Zimbabwe
1992 Lisbon Half Marathon Lisbon, Portugal 1st Half marathon 1:01:17
1994 Commonwealth Games Victoria, British Columbia, Canada 14th 5000 m 13:59.36
2nd 10,000 m 28:47.72
1996 Olympic Games Atlanta, United States 13th Marathon 2:16:31
1998 Hamburg Marathon Hamburg, Germany 1st Marathon 2:10:57
2000 Olympic Games Sydney, Australia 9th Marathon 2:14:19
  • 1998 World Half Marathon Championship - matsayi na takwas
  • 1996 World Half Marathon Championship - lambar tagulla
  1. Lisbon Half Marathon winners
  2. Civai, Franco & Gasparovic, Juraj (2009-02-28). Eurocross 10.2 km (men) + 5.3 km (women). Association of Road Racing Statisticians. Retrieved on 2010-03-01.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Tendai Chimusasa at World Athletics