Teshie-Nungua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Teshie-Nungua

Wuri
Map
 5°35′00″N 0°05′00″W / 5.58333°N 0.08333°W / 5.58333; -0.08333
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Greater Accra
Former district of Ghana (en) FassaraLedzokuku-Krowor Municipal District (en) Fassara

Teshie-Nungua ƙaramin gari ne kuma babban birni ne, na gundumar Ledzokuku-Krowor Municipal, gunduma a cikin Babban yankin Accra na Ghana. Teshie gari ne mai zaman kansa, kuma ya bambanta da garin Nungua. Garin ya yi iyaka da Sakumono, Lashibi da Tema.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

5°35′N 0°5′W / 5.583°N 0.083°W / 5.583; -0.0835°35′N 0°5′W / 5.583°N 0.083°W / 5.583; -0.083