The Men's Club (Nigerian web series)
The Men's Club (Nigerian web series) | |
---|---|
television program (en) | |
Bayanai | |
Laƙabi | The Men’s Club |
Nau'in | drama film (en) |
Maƙirƙiri | Urban Vision (en) |
Ƙasa da aka fara | Najeriya |
Original language of film or TV show (en) | Turanci |
Harshen aiki ko suna | Turanci |
Lokacin farawa | Oktoba 2018 |
Ranar wallafa | Oktoba 2018 |
Darekta | Tola Odunsi (en) |
Executive producer (en) | Tola Odunsi (en) |
Kyauta ta samu | award for best supporting actress (en) da award for best leading actor (en) |
Location of creation (en) | jahar Legas |
Shirin The Men's Club wadda aka fi sani da TMC shiri ne na Najeriya wanda Urban Vision ta kirkira. An fara fitar da shirin Nigerian web series wanda Tola Odunsi ya bada umurni a watan Oktoban shekara ta 2018 a tashar youtube ta RED TV.[1] A halin yanzu yana da kashi 3 tare da wasu bugu na musamman na bikin hutu.[2]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Shirin Men's club wanda aka fi sani da TMC shirin gidajen yanar gizo ne na Najeriya, labari ne na Soyayya, Zumunci, da cin amana. Labarin ya ta’allaka ne akan manyan jarumai maza guda hudu da yadda suke da alaka da abokan zamansu da irin wahalar da suke fuskanta a rayuwarsu ta yau da kullum. Shirin ya kunshi wasu fitattun jaruman fina-finan Najeriya da jarumai kamar su Sola Sobowale, Shaffy Bello, Ayoola Ayola, Sharon Ooja, Adebukola Oladipupo da dai sauransu. Bayan kammala kakar 1 - kakar 3, RED TV ta sanar da wani Karin bugu na musamman ga wasan kwaikwayon wanda yanzu ake kira 'The Men's Club, Holiday' wanda ya ƙunshi nau'i daban-daban guda uku da aka watsa a ranar Kirsimeti, Ranar Dambe da Ranar Sabuwar Shekara .
Kashi
[gyara sashe | gyara masomin]- Sashi na 1: Fasali na 10
- Sashi 2: Fasali na 13
- Sashi 3: Fasali na 13
- The men's Club Holiday: Fasali 3
Zababbun 'yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ayoola Ayola a matsayin Aminu Garba
- Baaj Adebule a matsayin Louis Okafor
- Daniel Etim-Effiong a matsayin Lanre Taiwo
- Sharon Ooja a matsayin Jasmine
- Shaffy Bello a matsayin Mrs Teni Doregos
- Sola Sobowale as Mama Jasmine
- Adebukola Oladipupo as Tiara Bewaji (Body of god)
- Efa Iwara as Tayo Oladapo
- Mimi Chaka as Tumini
- Nengi Adoki a matsayin Lola Doregos
- Enado Odigie a matsayin Hadiza
Kyauta da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]Shirin Men's Club ya zamo shirin da ya lashe kyautar Gage Award a matsayin mafi kyawun shirin yanar gizo na 2020 a ranar Asabar, Afrilu 24th, 2021.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]