The Originals (fim)
Appearance
| The Originals (fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2017 |
| Asalin suna | الأصليين |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
thriller film (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Marwan Hamed |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Ahmed Mourad (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
The Originals ( Larabci: الأصليين , fassara. Al Aslyeen) fim ne na wasan kwaikwayo na asiri na ƙasar Masar na shekarar 2017 wanda Marwan Hamed ya bada Umarni.[1][2]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Maged El Kedwany a matsayin Sameer 'Aliwah
- Khaled El Sawy a matsayin Rusdy Abaza
- Menna Shalabi a matsayin Thoraya Galal
- Kenda Aloush a matsayin Mahitab
- Mohammed Mamduh
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Cinema na Misira
- Jerin fina-finan Masar
- Jerin fina-finan Masar na 2010s
- Jerin fina-finan Masar na 2017
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Official Trailer of the New Film The Originals by Marwan Hamed Is Released". Mad Solutions.
- ↑ "THE ORIGINALS". Fantastic Fest. Archived from the original on 2019-08-20. Retrieved 2024-02-15.