Thembi Seete
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Soweto (en) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Ƙabila | Bakaken Mutane |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, mawaƙi, dan nishadi da orator (en) |
| Nauyi | 53 kg |
| Tsayi | 163 cm |
| Muhimman ayyuka |
Rhythm City (en) Clash of the Choirs (en) |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
| IMDb | nm1001874 |
Seete (an haife ta ranar 25 ga watan Maris na shekara ta 1977) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, kuma mawaƙiya.[1][2] An fi saninta da memba na tsohon ƙungiyar Kwaito Boom Shaka. Ta taka rawa a matsayin "Gladys" a cikin Mzansi Magic telenovela Gomora.[3][4]
Rayuwa ta mutum
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Seete ranar 25 ga watan Maris 1977 a Soweto, Gauteng, Afirka ta Kudu. Mahaifinta ya mutu a shekara ta 2014. Ta girma a Sebokeng a cikin Vaal tare da kawunnant. Rebecca Seete ta mutu dalilin Ciwon ƙwaƙwalwa a watan Yulin 2021.
Tana da ɗa, an haife ta a shekarar 2018, tare da ɗan kasuwa Collen Mashawana.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Film | Role | Genre | Notes |
|---|---|---|---|---|
| 2000 | Hijack Stories | Hip Girl 1 | Film | |
| 2000 | Yizo Yizo | Zanele | TV series | |
| 2000 | Gaz’lam | Lerato | TV series | |
| 2005 | Crossing the Line | Pumla | TV series | |
| 2006 | Zone 14 | Nina Moloi | TV series | |
| 2009 | Mtunzini.com | Lily | TV series | |
| 2014 | The Gift | Actor | Film | |
| 2014 | Zaziwa | Herself | TV series | |
| 2015 | Rhythm City | Bongi | TV series | |
| 2020 - 2023 | Gomora | Gladys Dlamini | TV series | |
| 2020 | Family Secrets | Eleanore Grace | TV series | |
| 2020 | Kings of Joburg | Keneilwe | TV series | |
| 2022 | Idols South Africa | Judge | TV series |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Separated at birth: Thembi Seete and Lebo Mathosa". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-29.
- ↑ "Jika Majika's back but without Thembi Seete!". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-29.
- ↑ Nonyane, Mduduzi. "Thembi Seete escapes eviction". Citypress (in Turanci). Retrieved 2021-10-29.
- ↑ "Thembi Seete: TVSA". www.tvsa.co.za. Retrieved 2021-10-29.