Thomas Kweku Aubyn
Appearance
Thomas Kweku Aubyn | |||
---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Gomoa East Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en) | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Ghana | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | National Democratic Congress (en) |
Thomas Kweku Aubyn ɗan siyasa ne a kasar Ghana ne kuma ɗan majalisa na biyu na jamhuriya ta huɗu mai wakiltar mazabar Gomoa ta Gabas a yankin tsakiyar Ghana.[1][2][3]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Thomas Kweku Aubyn a Gabas ta Gomoa a yankin tsakiyar Ghana.[4]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An fara zaben Aubyn a matsayin dan majalisa a kan tikitin jam'iyyar National Democratic Congress na mazabar Gomoa ta Gabas a yankin tsakiyar Ghana a lokacin babban zaben Ghana na 1996. Ya samu kuri'u 18,390 daga cikin 29,720 masu inganci da aka kada wanda ke wakiltar kashi 43.20% akan Kofi Nyarko-Annan na New Patriotic Party wanda ya samu kuri'u 10,547 da ke wakiltar 24.80% da Abraham Kofi Sackey na jam'iyyar Convention People's Party wanda ya samu kuri'u 783 da ke wakiltar 1.80%.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ghanaian Parliamentary Register(1993–1996)
- ↑ "Gomoa Ajumako Traditional Council gets Legal Adviser/Spokesperson". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 11 October 2020.
- ↑ "Government urged to involve chiefs in selection of appointees to assemblies". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 11 October 2020.
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register(1993–1996)
- ↑ FM, Peace. "Parliament – Gomoa East Constituency Election 1996 Results". Ghana Elections – Peace FM. Retrieved 11 October 2020.