Thomas Megahy
|
| |||||||||
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: Yorkshire South West (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Yorkshire South West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Yorkshire South West (en) Election: 1984 European Parliament election (en)
17 ga Yuli, 1979 - 23 ga Yuli, 1984 District: Yorkshire South West (en) Election: 1979 European Parliament election (en) | |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Haihuwa |
Wishaw (mul) | ||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||||||
| Mutuwa | 5 Oktoba 2008 | ||||||||
| Karatu | |||||||||
| Makaranta |
University of London (en) | ||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
| Wurin aiki | Strasbourg da Brussels | ||||||||
| Kyaututtuka | |||||||||
| Imani | |||||||||
| Jam'iyar siyasa |
Labour Party (mul) | ||||||||
Thomas Megahy MBE (16 Yuli 1929 - 5 Oktoba 2008) malami ne kuma ɗan siyasa na Burtaniya, wanda ya rike mukami a Majalisar Turai.
Megahy ya yi karatu a makarantar sakandare ta Wishaw, Kwalejin Ruskin, Kwalejin Ilimi ta Huddersfield sannan kuma a Jami'ar London . Ya yi aiki a matsayin mai bada alama ga jirgin ƙasa, amma daga baya ya zama malami. A shekarar 1963, an zabe shi zuwa Majalisar gundumar Mirfield Urban, yana wakiltar Jam'iyyar Labour, kuma daga 1973 har zuwa 1978, ya yi aiki a Majalisar Karamar Hukumar Kirklees.[1]
Megahy ya yi aiki a matsayin ɗan majalisa a Majalisar Turai na mazabar Yorkshire South West tsakanin shekarata 1979 da 1999.[2][3] Daga shekara ta 1985 zuwa 1987, ya kasance mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta Burtaniya, kuma daga 1987 zuwa 1989, ya kasance mataimakin shugaban majalisar dokoki.[1]
Manzarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 "BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. pp. 6–25. ISBN 0951520857.
- ↑ "Seal, Barry (28 October 2008). "Tom Megahy". The Guardian.
- ↑ "Tom Megahy". Yorkshire Post. 18 October 2008.
| Unrecognised parameter | ||
|---|---|---|
| Magabata {{{before}}} |
Member of Parliament for Yorkshire South West | {{{reason}}} |