Three Thieves (fim, 1966)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Three Thieves (fim, 1966)
Asali
Lokacin bugawa 1966
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara crime film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Fatin Abdel Wahab
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Salah Zulfikar (en) Fassara
Production company (en) Fassara Salah Zulfikar Films Company (en) Fassara
External links

Barayi uku kuma aka fi sani da ƴan fashi 3 ( Larabci na Masar : ثلاثة لصوص fassara : Thalathat lousous Faransanci: Trois voleurs ) [1][2] fim ɗin ƙasar Masar ne na shekarar 1966.[3][4] Shirin na ba da labarai daban-daban guda 3 game da ɓarayi uku. Ihsan Abdel Quddous ne ya rubuta fim ɗin kuma Salah Zulfikar ne ya shirya shi. Yehia Chahine ya taka rawa a matsayin Alkali a shirin.[5][6][7][8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Vieyra, Paulin Soumanou (1975). Le cinéma africain: Des origines à 1973 (in Faransanci). Présence africaine. ISBN 978-2-7087-0319-3.
  2. Cinema (in Faransanci). 1973.
  3. بيدس, أشرف (2018-01-01). عادل إمام (in Larabci). Sama For Publishing & Distributiom. ISBN 978-977-781-148-4.
  4. al-Sīnimā wa-al-nās: el Cinema wal nas (in Larabci). al-Jamʻīyah al-Miṣrīyah li-Fann al-Sīnimā. 2003.
  5. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  6. Three Thieves (1966) (in Turanci), retrieved 2021-09-13
  7. arabe (France), Institut du monde (1995). Egypte, 100 ans de cinéma (in Faransanci). IMA. ISBN 978-2-906062-81-8.
  8. قاسم, أ محمود (1999). دليل الممثل العربي في سينما القرن العشرين (in Larabci). مجموعة النيل العربية. ISBN 978-977-5919-02-1.