Through Her Eyes (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Through Her Eyes (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2017
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics

Ta Idon ta wani fim ne na Sinimar Najeriya 2017 wanda Nadine Ibrahim ta shirya kuma ta rubuta.[1][2]

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin wani ɗan gajeren fim ne da ke ba da haske game da yadda ake sace yara a Najeriya ana mayar da su ƴan ta’adda. Yana ƙoƙarin bayyana batun cewa ba wani yaro da aka haifa a matsayin ɗan ta'adda.[3][4]

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Aisha Anisah Ayagi

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Watch 'Through Her Eyes' – A Short Film That Explores The Rise Of Child Terrorism". Konbini - All Pop Everything! (in Faransanci). Archived from the original on 2019-07-31. Retrieved 2019-11-03.
  2. "Video: Nadine Ibrahim Releases New Short Film, "Through Her Eyes"". TNS (in Turanci). 2017-02-24. Retrieved 2019-11-03.
  3. nollywoodreinvented (2017-06-01). "WATCH: Nadine Ibrahim's Short Film, "Through Her Eyes", Says A Lot With Very Few Words". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  4. "Nigerian filmmaker Nadine Ibrahim talks about the essence of being different". www.pulse.ng (in Turanci). 2019-08-16. Retrieved 2019-11-03.