Tiloa
Appearance
Tiloa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Sassan Nijar | Banibangou Department (en) | |||
Gundumar Nijar | Banibangou (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,769 (2012) |
Tiloa birni ne, da ke ƙasar Nijar. A ranar 23 ga watan Fabrairun 2015, wasu ƴan ta’adda sun kashe sojoji 15 na sojojin ƙasar Nijar a wajen garin.[1]