Timothy Danladi
Timothy Danladi (an Haife shi 15 October 1995) haifafen dan Nigeria dan kwallo duniya mai taka leda a kulub din Eyimba, a matsayin mai kare gida.
Aiki[gyara sashe | gyara masomin]
An haife shine a katsina, Danladi ya buga kwallo a kullub din Taraba, Katsina United da kuma Eyimba.[1]
Ya samu buga wa Nijeria kwallon kasa da kasa a shekara ta 2018.[2]