Touty Gandega
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Faris, 20 ga Yuni, 1991 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Faransa Mali | ||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
| Ahali | Diana Gandega | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
shooting guard (en) | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 69 in | ||||||||||||||||||||||


Touty Gandega (an haife ta a ranar 20 ga watan Yunin 1991) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta mata ta Faransa-Maliya don Kwandon Angers 49. Touty ita ce ƴar'uwar Diana Gandega wacce ita ma tana buga ƙwallon kwando.[1]