Diana Gandega
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa | Faris, 2 ga Yuni, 1983 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa |
Faransa Mali Senegal | ||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
| Ahali | Touty Gandega | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
small forward (en) | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 170 cm | ||||||||||||||||||

Diana Leo Gandega (An Haife ta ranar 2 ga watan Yunin shekara ta 1983 a Paris) ƴar Faransa ce kuma ƴar wasan kwando ta mata ta Mali. Gandega ta fafata ne a gasar Olympics ta lokacin zafi a ƙasar Mali a cikin shekara ta 2008, inda ta samu maki 15 a wasanni 5, ciki har da maki 8 a wasan farko da ta sha kashi a hannun New Zealand da maki 4.[1] Ƙawarta Touty Gandega ita ma ƴar wasan kwando ce.[2]
