Trevor Long (dan wasan kwaikwayo)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm0519217 |
Trevor Long dan wasan kwaikwayo ne na fina-finan Amurka,talabijin da kuma dabe wanda aka fi sani da rawar da ya taka a matsayin Cade Langmore a wasan kwaikwayo mai dogon zango na tashar Netflix mai suna Ozark.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Long a Poughkeepsie dake jahar New York sai ya koma Pittsburgh dake jahar Pennsylvania lokacin da yake aji biyu, ya gama makarantar Sewickley a shekarar 1988.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.