Jump to content

Tubokosemie Abere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tubokosemie Abere
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a

Tubokosemie Aberei[1] (an haife shi a 18 ga watan Augusta shekara ta 1950, ya kasance mai ritaya ne Anglican bishop a kasar Najeriya:[2] shi ne Bishop na Okrika, daya daga cikin tara a Lardin Anglican na Niger Delta, shi kansa daya daga cikin goma sha hudu a cikin Cocin Najeriya.[3]

An tsarkake shi a matsayin Bishop na farko na Okrika a Cocin St. Cyprian, Port Harcourt a ranar 16 ga Nuwamba 2003.[4] kuma an zabe shi a shekara ta 2004.[5] Yayi ritaya a 2020.[Ana bukatan hujja]

  1. Office, Anglican Communion. "Anglican Communion: Diocese". Anglican Communion Website (in Turanci). Retrieved 2020-08-23.
  2. "Wike thankful for election victory as Abere charges christians to be grateful". guardian.ng. Retrieved 2020-08-23.
  3. "Church of Nigeria news - latest breaking stories and top headlines". TODAY.
  4. "Bishop Tubokosemie Abere: The Legacy Of A Missionary – A Tribute By Charles Ogan". ACNN TV (in Turanci). 2020-08-17. Retrieved 2021-03-18.
  5. "PRESIDENTIAL ADDRESS/BISHOP'S CHARGE DELIVERED AT THE SECOND SESSION OF THE FOURTH SYNOD – DIOCESE OF NSUKKA, ON MONDAY 8 NO" (PDF). www.adonsk.com. Archived from the original (PDF) on June 26, 2022. Retrieved 2021-03-18.