Tunde Adeniran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tunde Adeniran
Ambassador of Nigeria to Germany (en) Fassara

2004 - 2007
Minister of Education of Nigeria (en) Fassara

ga Yuni, 1999 - ga Janairu, 2001 - Babalola Borishade
Rayuwa
Haihuwa 1945 (78/79 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Sana'a
Sana'a Malami da civil servant (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Social Democratic Party (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tunde Adeniran (an haife shi a ranar 29 ga Satumba 1945) masani ɗan Najeriya ne, ɗan siyasa, jami'in diflomasiyya,[1] kuma tsohon ministan ilimi. [2] Tunde - tsohon ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya, kafin ya shiga siyasa a 1998 - ya yi ritaya a matsayin malamin kimiyyar siyasa a jami'ar Ibadan bayan ya shafe shekaru yana karantarwa a Najeriya da Amurka.[1] Mawallafin litattafai ne da kuma labaran mujallu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named ReferenceK
  2. Empty citation (help)