Twelikondjela Amukoto

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Twelikondjela Amukoto
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Yuli, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Namibiya
Karatu
Harsuna Harshen Namlish
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Twelikondjela Amukoto (an haife ta a ranar 28 ga watan Yulin shekara ta 1991) ƴar wasan ƙwallon kafa ce ta Namibiya kuma ƴar wasan futsal ce wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafan Khomas Nampol FC a wasanni biyu da kuma tawagar ƙwallon kafa ta Namibia . Ta kasance daga cikin tawagar a Gasar Cin Kofin Mata ta Afirka ta 2014.[1][2]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Shipanga names Gladiators for Women Championship". nfa.org.na. 2 October 2014.
  2. "Host Namibia unveil final squad". cafonline.com. 3 October 2014.