Jump to content

Ugochi Opara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ugochi Opara
Rayuwa
Haihuwa27 Mayu 1976 (50 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaMai tsaran raga
Tsayi1.8 m

Ugochi Opara (an haife ta aranar 27 ga gawatan Mayu Shekara ta 1976) ita ce ’yar wasan kwallon kafa ta Najeriya da ta taka leda a matsayin mai tsaron raga ga kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance daga cikin ƙungiyar a a Ayyukan kulob din:

    Hanyoyin haɗin waje

    [gyara sashe | gyara masomin]
    • Ugochi Opara – FIFA competition record