Umuchima
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Imo | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Owerri ta Yamma |
Umuchima ƙauye ne da ke kusa da birnin Owerri, a cikin ƙaramar hukumar Owerri ta yamma a jihar Imo, Najeriya. Tare da Ihiagwa, Eziobodo da Obinze, tana iyaka da Jami'ar Fasaha ta Tarayya, Owerri.