Jump to content

Umuezeala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umuezeala

Wuri
Map
 5°37′37″N 7°16′43″E / 5.62692°N 7.2786°E / 5.62692; 7.2786
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Umuezeala ta zama al'umma mai cin gashin kanta da ta fito daga al'ummar Ogboko mai cin gashin ƙanta a ƙaramar hukumar Ideato ta Kudu ta jihar Imo, Najeriya.

Ƙauyukan Umuezeala sun haɗa da:

  • Umuopara
  • Umueze1 and 2
  • Umuezeala Ama
  • Umudim

Ɗaya daga cikin fitattun iyalai a Umuoparanyru shine dangin "Ogueri". 5°37′37″N 7°16′43″E / 5.62692°N 7.27860°E / 5.62692; 7.27860