Jump to content

Une Fenêtre ouverte (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Une Fenêtre ouverte (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2005
Asalin harshe Yare
Faransanci
Ƙasar asali Faransa da Senegal
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Khady Sylla
Muhimmin darasi mental health (en) Fassara
External links

Une Fenêtre overte fim ne game da abinda ya faru da gaske na shekarar 2005.

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Za a iya kwatanta hauka ? Shin zai yiwu a bayyana zafin da yake ciki? A shekarar 1994, lokacin da take shirin fadawa cikin rashin lafiya, Khady Sylla ta haɗu da Aminta Ngom, wacce ta nuna haukarta, ba tare da tsoron tsokana ba.

  • Filmer a tout prix - Bruxelles 2006
  • Vue sur les Docs - Marseille 2005