United Airlines
Appearance
| UA - UAL | |
|
| |
| Bayanai | |
| Gajeren suna | UA |
| Iri |
kamfanin zirga-zirgar jirgin sama, public company (en) |
| Masana'anta |
air transport (en) |
| Ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Ɓangaren kasuwanci |
|
| Reward program (en) |
MileagePlus (en) |
| Used by |
United Airlines fleet (en) |
| Mulki | |
| Babban mai gudanarwa |
Scott Kirby (en) |
| Hedkwata |
Willis Tower (mul) |
| House publication (en) |
Hemispheres (en) |
| Tsari a hukumance |
limited company (en) |
| Mamallaki |
United Airlines Holdings (en) |
| Mamallaki na | |
| Financial data | |
| Market capitalization (en) | 22,900,000,000 $ (24 ga Janairu, 2019) |
| Stock exchange (en) |
Nasdaq (mul) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 6 ga Afirilu, 1926 |
| Wanda ya samar |
Walter Varney (en) |
| Founded in |
Boise (en) |
| Wanda yake bi |
Varney Air Lines (en) |
| Mabiyi |
Capital Airlines (en) |
|
| |


United Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Chicago, a ƙasar Tarayyar Amurka. An kafa kamfanin a shekarar 1926. Yana da jirage sama 1356 (United Airlines: 784; United Express: 572), daga kamfanonin Airbus da Boeing.
