User talk:MohammedFergana

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, MohammedFergana! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 9 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Tambaya game da sashen ۋىكىپېدىيە ئۇيغۇرچە na kofan alumma[gyara masomin]

@MohammedFergana malam muhammad naga ka kirkira sabon sashe da larabci a kofar al'umma mai taken ۋىكىپېدىيە ئۇيغۇرچە'... kasan wannan wikipedia ce ta hausa, ina ganin yakamata mu rika isar da sakonninmu da yaran da kowa zaya fahimta, Nagode Saifullahi AS (talk) 09:13, 2 Oktoba 2023 (UTC)[Mai da]