Věra Maconinová
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Strakonice (mul) |
| ƙasa | Kazech |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Vladimír Machonin (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Czech Technical University in Prague (en) |
| Harsuna | Yaren Czech |
| Sana'a | |
| Sana'a | Masanin gine-gine da zane da dan jarida mai ra'ayin kansa |
| Kyaututtuka |
gani
|
Věra Machoninová, (an haife ta a ashiirin da bakwai 27ga watan Satumba shekara 1928) ƴar ƙirƙira ce ta Czech Brutalist wacce ta kammala ayyuka da yawa tare da mijinta Vladimír Machonin [1] [2] [3]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Věra Větrovská a shekara ta 1928 a cikin Strakonice, Jamhuriyar Czechoslovak ta farko. Větrovská ta halarci Jami'ar Fasaha ta Czech a Faculty of Architecture na Prague. A jami'a ta sadu da Vladimír Machonin, wadda ta yi aure a shekara 1948. A 1952, Machoninová ta kammala karatunta kuma ta sauke karatu. [4] [5] [6] [7] [8]
Gallery
[gyara sashe | gyara masomin]-
Pool a Hotel Thermal (1964),Karlovy Vary, Jamhuriyar Czech
-
Kotva Department Store(1970), Prague
-
Jakadancin Czech (1972), Berlin
-
soyayya ta DBK (1981),Krč, Jamhuriyar Czech
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://zenyvarchitekture.cz/architektka/biografie/?arch=3
- ↑ https://jam.jihlava.cz/stavitel/66-vera-machoninova[permanent dead link]
- ↑ http://www.berlinska-zed.ic.cz/velvyslanectvi.htm[permanent dead link]
- ↑ Archivovaná kopie. www.zijemenaplno.cz [online]. [cit. 2013-06-02]. Dostupné v archivu pořízeném z originálu dne 2011-09-03.
- ↑ http://www.archiweb.cz/news.php?type=arch&action=show&id=9539
- ↑ http://www.novinky.cz/bydleni/tipy-a-trendy/220233-nabytek-a-architektura-od-machoninovych-vzbuzuji-obdiv-i-nostalgii.html
- ↑ http://www.berlinska-zed.ic.cz/velvyslanectvi.htm[permanent dead link]
- ↑ Archiweb. Pocta ČKA 2014: Věra Machoninová. Česká komora architektů, 01.12.2015.