Vicky Zugah
Appearance
Vicky Zugah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Yankin Volta, |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da model (en) |
IMDb | nm2990351 |
Victoria Zukah anfi saninta da Vicky Zukah ta kasance yar kasar Ghana, yar'fim mai celebrity ce wacce take daga Yankin Volta na kasar Ghana.[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Itace yarinya ta uku ga Mr. Komla Zugah tare da mahaifiyarta Miss Beatrice Patu wanda suke daga Yankin Volta a kasar Ghana.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Vicky ta kuma fito acikin fim yare da Jackie Appiah da marigayiya Suzzy Williams a fim din ta na farko Trokosi wanda yazama fim na farko data fara shahara aciki.[2][3][4]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin fina-finan da ta fito acikin su.[2][5][6][7][8]
- Trokosi
- Total Exchange
- Cross My Heart
- My Darling Princess
- June 4
- Araba Lawson
- Big Girl Club
- Girls Connection
- True Colour
- Pretty Queen
- Tears of Womanhood
- The Return of Beyonce
- The Bible
- King without culture
- Inner woman
- Oyaw No
- Agatha
- Act of Shame
- Mummy's daughter
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "I Am Still Single – Vicky Zugah". Modern Ghana (in Turanci).
- ↑ 2.0 2.1 "Exclusive Interview With Ghanaian Actress-Vicky Zugah". GhanaCelebrities.Com (in Turanci). 2010-03-17.
- ↑ "vicky zugah biography - Google Search". www.google.com. Cite has empty unknown parameter:
|1=
(help) - ↑ Administrator. "XCLUSIV FOTOS: Actress Vicky Zugah Celebrates Her Birthday With Flowery Dress". Ghana Trade - Official SME Product Portal and Web Gallery (in Turanci). Archived from the original on 2019-09-04. Retrieved 2020-10-11.
- ↑ "Victoria Zugah". IMDb. Cite has empty unknown parameter:
|1=
(help) - ↑ "'Sugar Daddy' prophecy cost me friends - Vicky Zugah". Graphic Showbiz Online (in Turanci).
- ↑ Abdullai, Isshak. "Thanks for the wishes but I'm not getting married—Vicky Zugah". YFM Ghana (in Turanci).[permanent dead link]
- ↑ admin (2016-03-24). "Vicky Zugah-I grow up in a abusive home". Ghana Live TV (in Turanci).