Victor Ezeji
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Country for sport (en) | Najeriya |
| Suna |
Victor (mul) |
| Shekarun haihuwa | 9 ga Yuni, 1981 |
| Wurin haihuwa | Jihar rivers |
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
| Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Ataka |
| Wasa | ƙwallon ƙafa |
Victor Ezeji (an haife shi a ranar 9 ga watan Yunin 1981) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a ƙarshe a Crown FC[1] Yana ɗaya daga cikin ƴan wasan da suka fi samun nasara kuma suka daɗe suna taka leda a gasar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya lashe gasar zakarun nahiyar Afrika biyu da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Enyimba, Aba, jihar Abia dake Najeriya.
Ƙasashen Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Ɗan wasan ya buga wa Super Eagles wasanni takwas na ƙasa da ƙasa.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Crown lands Ezeji -". 6 May 2014.
- ↑ Victor Ezeji at National-Football-Teams.com
- ↑ "Q&A with Victor Ezeji". SuperSport. SuperSport. Retrieved 28 September 2011.