Volcanic Sprint (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Volcanic Sprint (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2007
Ƙasar asali Tarayyar Amurka
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
External links
volcanicsprint.com

Volcanic Sprint fim ne game da abinda ya faru a zahiri na shekarar 2007 wanda Steve Dorst da Dan Evans suka shirya game da tseren tsaunuka a Afirka da galibin masu fafatawa na cikin gida waɗanda ke fafatawa da matsananciyar rashin ƙarfi don shawo kan talauci.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Volcanic Sprint fim ne na abinda ya faru a zahiri ko da gaske game da tseren Race of Hope, wanda ke lardin Kudu maso yammacin Kamaru, a cikin birnin Buea . Fim ɗin yana mayar da hankali kan manyan ƴan takara biyar: Sarah Etonge, Catherine Ngwang, Max Mwambo, Dominique Tedjojem, da Bart van Doorne. A lokacin rabin farkon fim ɗin, yana yanke tsakanin hotunan 'yan wasa tare da danginsu, wurin aiki, da horo. Rabin na biyu na fim ɗin ya ƙunshi tseren gasar da kansa, wanda ya fara a Molyko Sport Complex, yana hawa zuwa kololuwar Dutsen Kamaru, kuma ya sake komawa baya. Volcanic Sprint fim na farko a bikin Fim na Globians na 2007 a Berlin, Jamus.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Mount Cameron on Race
  • Sarah Etonge

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]