Wale Oladipo
Appearance
Wale Oladipo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ile Ife, 1 ga Janairu, 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Employers |
Jami'ar Obafemi Awolowo Jami'ar Garin Osun |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Wale Oladipo Farfesa Abiodun Adewale Oladipo (an haife shi a ranar 1 ga Janairu, 1958, Ile-Ife, Nigeria) masanin ilimi ne, mai gudanarwa, kuma ɗan siyasa. Gudunmawar da ya bayar ta hada da, fannin kimiyyar nukiliya, da kuma yadda ya shiga harkokin siyasar Najeriya. Yana aiki a matsayin Pro-chancellor kuma Shugaban Majalisar Mulki ta Jami'ar Jihar Osun.